

Hausa Novels
Kai ko ke mai shaw’awar karatun Litattfan Hausa ne? Shigo wannan group din, ku zanta da sauran masu karatu... View more
NEMAN SHAWARA.
-
NEMAN SHAWARA.
Alamu alaikum, jama’ah ina da tambaya.
Wane littafi ne daga cikin littattafan gidan karatu ya kamata in karanta domin samun natsuwar da za ta mantar da ni ɓacin ran da na shiga a wannan wunin?
Sorry, there were no replies found.