Wanna Group ɗin game da lafiyar jiki ne. Zamu bada shawarwari game da abubuwan da mutum zai yi ya ƙara lafiya, ya kuma kare kansa daga cututtuka. Za kuma mu riƙa kawo sabbin cigaba da aka samu a harkar kula da lafiya.
Please note:
This action will also remove this member from your connections and send a report to the site admin.
Please allow a few minutes for this process to complete.