Latest Abin Da ke Faruwa A Dandali
Activity
-
Magaji Mohammed replied to a discussion in the forum Lafiya Uwar Jiki 10 months ago
-
Umar Ibrahim started a new discussion in the forum Lafiya Uwar Jiki 10 months ago
Assalamu alaikum
Za mu yi magana ne insha Allahu a kan magungunan gyambon ciki, majinar ciki, kumburin ciki, da sauran su.…
-
Umar Ibrahim joined the group
Yara Manyan Gobe 10 months ago
-
Magaji Mohammed posted an update 11 months ago
-
Mohammed Atabo posted an update a year ago
Barkanmu da war haka
-
Mallam Ka sha mai.
-
-
Ɗaharat Abubakar posted an update in the group
Lafiya Uwar Jiki a year ago
-
Umar Ibrahim posted an update in the group
Lafiya Uwar Jiki a year ago
FA’IDAR GARAHUNI
Shin ko ka taba jin bayani kan amfanin Garahuni a jikin Ɗan’adam?
Garahuni yana da matuƙar fa’ida ga l… Read more -
Umar Ibrahim posted an update in the group
Lafiya Uwar Jiki a year ago
AMFANIN ZUMA A JIKIN DAN’ADAM
Zuma na samar da kariya ga jikin bil’adama a kan wasu cututtuka daban-daban. Wasu daga cikin… Read more -
Umar Ibrahim posted an update in the group
Zafafan Wayoyi a year ago
#Hada-hadar waya
HARKOKIN DA WAYA TA SAMAR:
Samuwar waya ya shigo da kasuwanci, aiyukan yi da alfanu masu ɗumbin yawa…
-
Allahumma taqabbal Siyaamana.
Ya Allah ka karbi ayyukan ibadunmu, ka kuma yafe mana zunubanmu.
-
Umar Ibrahim posted an update in the group
Zafafan Wayoyi a year ago
a year ago (edited)
#RUHI
RUHIN WAYA ya kasu zuwa gida biyu, akwai Girkakken Ruhi (FIRMWARE). Da kuma jigon Masarrafa (OPERATING… Read more -
Umar Ibrahim posted an update in the group
Zafafan Wayoyi a year ago
a year ago (edited)
#Phone
SALULA, WAYAR SADARWA:
Wayar sadarwa ko kuma waya da ake kira a taƙaice ko salula na nufin wata yar ƙaramar na’ura w… -
Magaji Mohammed posted an update a year ago
a year ago (edited)
Salam
Jama’a barkanmiu da azumi. Ya zafi? Allaha ya sada mu da albarkarSa. Amin😍
Ga Wannan a sha ruwa da shi.
-
Ɗaharat Abubakar posted an update in the group
Rayuwar Zawarci a year ago
Assalamu alaikum, yan’uwana na wannan dandali, ina yi muku fatan alheri kuma da fatan kun sha ruwa lafiya. Da fatan Allah ya…
-
Magaji Mohammed posted an update a year ago
-
Umar Ibrahim posted an update a year ago
Mu Ɗan Dara.
Kamar yadda ake ta farfaganda a yanzu, wai sadakin mata a KANO ya koma dubu ashirin kacal. Don haka sai zolaya ta…
-
Subhanallah. Amma hakan bai dace ba. Ya kamata sudaina hakan gakiya.
-
-
Ɗaharat Abubakar posted an update in the group
Rayuwar Zawarci a year ago
Quote from the Holy Qur’an: An-Nisaa (4:4)
وَءَاتُوا۟ ٱلنِّسَآءَ صَدُقَٰتِهِنَّ نِحْلَةً ۚ فَإِن طِبْنَ لَكُمْ عَن ش… Read more
-
Masha Allah
-
-
Umar Ibrahim posted an update in the group
Rayuwar Zawarci a year ago
AJIZANCI MATA
Akwai bukatar maza su fahimci Mace. Mata na amfani da yin shiru a wasu lokutan domin nuna damuwa. Ya kamata ka… Read more -
dijensy changed their photo a year ago
-
Masha Allah
-
-
Ɗaharat Abubakar posted an update a year ago
Assalamu alaikum, yau ga azumi ya dawo ƙasa da sati biyu, Allah ya sa mu ga karshen shi lafiya.
Mambobi
Forums
-
Magaji Mohammed replied 10 months, 3 weeks ago 2 Members · 1 Reply
Masha Allah. Allah Ya kawo mana sauki. Ameen. -
Umar Ibrahim replied 1 year, 3 months ago 1 Member · 0 Replies
Alamu alaikum, jama’ah ina da tambaya. Wane littafi ne daga cikin littattafan gida… -
Ɗaharat Abubakar replied 1 year, 4 months ago 1 Member · 0 Replies
Salam, dan Allah zan iya boƴe suna na, sai a rinƙa ganin Nickname kawai? -
Mohammed replied 1 year, 4 months ago 1 Member · 0 Replies
Salamu alaikum. Ga sabuwa littafi na mai suna Iskar Hunturu. Latsa link din kasa Ka ga ab…